Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi
Charts
- 171Decreased by 2
- 22Increased by 0
- 4Increased by 0
Épisodes récents
Nov 20, 2022
054 - Sharri Kare Ne 2
5 mins
Nov 17, 2022
053 - Himma Ba Ta Ga Raggo
S2 E53 • 6 mins
Nov 17, 2022
052 - Wasiyyar Wani Bawan Allaah Ga Dansa
S2 E52 • 3 mins
Nov 17, 2022
051 - Magana Zarar Bunu Ce
S2 E51 • 2 mins
Nov 17, 2022
050 - Mallakar Miji
S2 E50 • 3 mins